Rikicin addini
Yanzu-yanzun nan Gwamnan Makinde na jihar Oyo ya sake buɗe kasuwar Sasha bayan rufe ta na tsawon kwanaki biyo bayan rikicin kabilanci tsakanin Hausawa da Yarbaw
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gargadi mutanen Billiri da su kula kada rikicin addini ya kawar da zaman lafiyan da suka saba a tsakaninsu. Ya nemi su bibiyi
Rikici ya barke a wani yankin jihar Gombe yayin da wasu mabiya addinin kirista ke kone-konen shaguna da wuraren ibada biyo bayan rasuwa da nadin Mai Tangale.
Jam'iyyar PDP ta nuna rashin jin dadinta dangane hare-haren juna dake faruwa tsakanin Yarbawa da Hausawa a jihar Ondo. Sun yi kira ga gwamnati kan daukar mataki
Kungiyar matasan arewa sun shawarci 'yan arewa da su kauracewa zuwa kudu maso yammacin Najeriya a irin wannan yanayi da ake ciki na tashin hankali tsakani.
Mataimakin shugaban kasar Najeriya ya yi Allah wadai da rikice-rikicen da ke faruwa a jihar Oyo tsakanin Hausawa da Yarbawa. Yace kasuwar alamace ta hadin kai.
Bayan rikicin da ya barke tsakanin Hausawa da Yarbawa a yankin kudancin Najeriya, wasu bata-gari sai ci gaba kone-kone suke. Hoton wasu motoci biyu da aka kona.
Wani daga cikin dattawan arewa ya bayyana rashin jin dadinsa ga yadda Buhari ya gagara mayar da hankali kan yankin arewa. Ya bukace shi da mayar da hankali.
Wani shahararren malami a arewacin Najeriya ya bayyana cewa dukkan masu fafutukar raba Najeriya daya suke da 'yan Boko Haram. 'Yan Najeriya na son junansu.
Rikicin addini
Samu kari