Rabiu Kwankwaso

Siyasar Kano: Abubuwa na shirin komawa yadda yake
Siyasar Kano: Abubuwa na shirin komawa yadda yake
Siyasa
daga  Mudathir Ishaq

Rahotanni sun kawo cewa wasu manyan kasa na yunkurin ganin sun sasanta rikicin dake tsakanin gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje da Sanata Rabiu Musa Kwankwaso. Baraka ta shiga tsakanin aminan guda biyu tun bayan zabe.