Rabiu Kwankwaso
A wani hira da yan jarida ranan Asabar, tsohon sakataren gwamnatin jihar Kano, Dr Rabi'u Sulaiman Bichi, yace cikin yan siyasa akwai kwamshanoni 2; Alhaji Musa Iliyasu Kwankwaso, Alhaji Abdullahi Abbas da kuma Alhaji Abdulmajid Da
Sai dai gwamnan jihar Samuel Ortom, ya tabbatar da afkuwar wannan hari a yayin da yake tarbar tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso wanda ya kai ziyarar jaje da kuma ta'aziyar rayukan da suka salwanta a rikicin m
Yayin da aka fara shirye-shiryen zaben 2019, Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta bayyana mutane bakwai da take tunanin za su iya kalubalantar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a zaben shugaban kasa da za a gudanar
Shugaban kasa Buhari ya fadawa manyan 'Yan Jam'iyyar APC cewa bai manta da su ba ko da sun ji yayi shiru bai neme su ba. Shugaban yace yana sane da gwagwarmayar da aka yi tun daga 2003 kawo yanzu don haka sun sa da wannan.
Cikin tawagar da suka halarci taron akwai shugaban jam’iyyar APC, John Oyegun, Sakataren jam’iyyar APC,Mai Mala Buni, tsohuwar yar gwagwarmaya Naja’atu Muhammad, tsohon gwamnan jihar Abia,Orji Uzor Kalu a fadar Villa
Za ku ji cewa Magoya bayan Sanata Rabiu Kwankaso sun nemi ya hakura da takara. Watakila Kwankwaso ya nemi kujerar Shugaban kasa a APC badi wanda hakan ta sa aka rubuta masa wasika a bude da cewa ya hakura tukun.
Rundunar yan sanda reshen jihar Kano, a jiya, ta binciki Kwamishinan harkoki na musamman na Gwamna Abdullahi Ganduje, Alhaji Abdullahi Abbas, akan wani bidiyo mai manufar zuga mutane akan sanata Rabiu Kwankwaso.
Kungiyar kare hakkin bil Adama ta HURIWA (Human Rights Writers Association of Nigeria), ta gargadi sanata Rabi'u Musa akan ya dakatar da aniyyarsa ta kai ziyara jihar Kano a ranar 30 ga watan Janairu wadda kungiyar Kwankwasiyya ta
Za ku ji labari na musamman daga wani 'Dan siyasa game da Tsohon Gwamnan Kano Rabiu Musa Kwankwaso da Buhari inda ya bayyana yadda Kwakwaso ya ceci rayuwar Shugaban Kasa Buhari hannun ‘Yan ta’adda kwanakin baya.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari