Rabiu Kwankwaso
Wasu Matasan Kano da gidauniyar Kwankwasiyya ta aika karatu, sun dawo gida da Digirgir. Rabiu Kwankwaso ya ce sai da ya sa kadarorinsa a kasuwa a dalilin haka.
Hadimin Gwamnan Kano, Muaz Magaji ya ce rikicin Rabiu Kwankwaso da Gwamna A.U Ganduje yana bata sunan Kano. Kwamishinan da Ganduje ya tsige ya bayyana wannan.
Sakatare na musamman ga tsohon gwamna Kwankwaso, Mohammed Inuwa, ya sanar da rasuwar basaraken a daren ranar 24 ga watan Disamba, 2020, sakamakon takaitacciyar
Tsohon gwamnan Kano, Ibrahim Shekarau ya ce akwai kyakkyawar alaka tsakaninsa da magabacinsa da magajinsa Rabiu Kwankwaso da Abdullahi Ganduje, The Punch ta ruw
Za ku ji sakon Ta'azziya Daga Bakin Mai Martaba Sarkin Kano Mallam Muhammad Sanusi ll Zuwa Ga Rabi'u Musa Kwankwaso na rashin ubansu Marigayi Majidadin Kano.
Aminu Ado Bayero ya ziyarci tsohon Gwaman Kano Rabiu Kwankwaso. A jiya ne aka yi sadakar uku na mutuwar Majidadin Kano (wanda daga baya ya koma Makaman Karaye)
Kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila ya mika sakon ta’aziyya ga ahlin gidan Sheikh Ahmed Lemu da na Musa Sale Kwankwaso a kan babban rashi da suka yi.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar ya mika ta’aziyya ga iyalan Sanata Rabiu Kwankwaso a kan mutuwar mahaifinsa, Musa Saleh Kwankwaso.
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana bakin ciki game da rasuwar Musa Saleh Kwankwaso, mahaifin tsohon gwamna Rabiu Kwankwaso. Daily Nigeri
Rabiu Kwankwaso
Samu kari