Jam'iyyar PDP
Kwana 1 tal bayan Hon. Dennis Agbo ya sauya sheƙa, ƙarin ƴan Majalisa 2 na tarayya da na jiha sun fice daga LP zuwa jam'iyyar PDP mau mulki a Enugu.
Gwamnonin jihohin da APC ke mulki sun karyata jita jitar da aka yada cewa za su juya baya ga Bola Tinubu a zaben 2027. An yi zargin cewa za su hade da Atiku.
Tsohon shugaban PDP na Anambra, Cif Ndubuisi Nwobu, ya caccaki Nyesom Wike kan kasancewa a jam’iyyar APC tare da goyon bayan gwamnatin Bola Tinubu.
Gwamna Ademola Adeleke ya sake fatali da jita-jitar cewa yana shirin tattara kayansa ya bar PDP zuwa APC a taron masu ruwa da tsaki da ya jagoranta a gidan gwamnati.
Jihohi 6 da suka hada da Akwa Ibom, Bayelsa, Delta, Enugu, Ribas da Taraba na karkashin mulkin PDP tun 1999 ba tare da jama'a sun sauya jam'iyyar da suke zabe ba.
Wasu daga cikin manyan abokan tafiyar siyasar Atiku Abubakar sun fara juya masa baya tun kafin zaben 2023, kuma an ci gaba da samun masu barin PDP.
Hadimin ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, Lere Olayinka, ya bayyana cewa hadakar da Alhaji Atiku Abubakar ke jagoranta ta mutu murus.
Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta ce a shirye take ta karɓi Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom daga PDP bayan ya kwatanta jam’iyyarsu da jirgi mai matsala.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya zargi Dele Momodu da mara wa Atiku Abubakar saboda kudi, tare da zargin cewa tsohon dan takarar ne ya jawo masu matsala.
Jam'iyyar PDP
Samu kari