Jam'iyyar PDP
Yayin da ake shirin maka gwamnan Delta da kotu kan sauya sheka zuwa APC, jam'iyyar PDP a jihar Enugu ta karɓi manyan ƴan siyasa biyu da suka baro LP.
Gwamnan jihar Delta, Sheriff Oborevwori, ya bayyana cewa nan ba da jimawa James Ibori zai koma jam'iyyar APC. Ya ce sun yi magana tsohon gwamnan kan hakan.
Babban kusa a PDP, Dele Momodu ya ce Atiku Abubakar ba zai taba komawa jam'iyyar APC ba. Ya zargi ifeanyi Okowa da nuna son kai wajen sauya sheka zuwa APC.
Sanata mai wakiltar Benue ta Kudu, Abba Moro, ya dora laifi ga Atiku Abubakar kam rikicin da ya addabi jam'iyyar PDP. Ya ce ya gaza hada kan mambobinta.
Sanata Abba Moro ya ce PDP za ta iya cin zaben 2023 da ba a zabi Ifeanyi Okowa ba a matsayin mataimaki ba, wanda ya gaza kawo jiharsa ballantana yankin da ya fito.
Sauya sheka a fagen siyasar Najeriya ba sabon abu ba ne. Gwamnoni da dama na jam'iyyar PDP sun koma APC lokacin da suke kan kujera. Wasu na sauya shekar ne don zabe.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta shirya zuwa kotu kan sauya shekar gwamnan jihar Delta zuwa APC. Ta bayyana cewa ba ta yarda da sauya shekar ba.
Tsohon gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa ya bayyana cewa tsoon dan takarar shugaban kasa na PDP a zaben 2023, Alhaji Atiku Abubakar zai fice daga jam'iyyar.
Tsohon gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa, ya bayyana nadamarsa kan amincewar da ya yi ya zama mataimakin Atiku Abubakar a zaben shugaban kasa na 2023.
Jam'iyyar PDP
Samu kari