Jam'iyyar PDP
A wnai yanayi mai daukar hankali, Bal Mohammed ya gano hanyar ci gaba da mulki ko ta halin kaka, ya sayi fom din takarar gwamna a asirce a jiharsa ta Bauchi.
Jam’iyyar SDP mai alamar doki ta bukaci kungiyoyin da matasa ke jagoranta a fadin kasar nan da su hada kai kana su shigo jam'iyyar baki dayansu zuwa jam'iyyar.
Jam'iyyar PDP mai mulkin jahar Benuwai ta samu nasarar share dukkan kujerun da aka fafata a zaɓen kananan hukumomi da aka gudanar ranar Asabar da ta gabata.
A yau akwai tsofaffin gwamnoni fiye da 15 da su ke rike da kujera majalisar dattawa. A 2023, akwai Gwamnoni 8 daga PDP da APC da sun fara harin kujerar Sanata.
David Mark, shugaban kwamitin tantance yan takara na jam’iyyar PDP ya bayyana cewa yan takarar da aka soke takararsu sun gaza cika sharuddan da aka gindaya.
'Dan Majalisar Jihar Kano mai wakiltan Kano Municipal, Salisu Gwangwazo, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar PDP ya kuma koma APC. Daily Nigerian ta rahoto cew
Kwamitin tantance ‘yan majalissar dokokin takarayya na jam’iyyar PDP ya soke ‘yan takara shida da ke neman mukaman kujerar sanatan jihar Kogi a zaben 2023.
Jam’iyyar PDP ta soke biyu daga cikin masu neman tsayawa takarar shugaban kasa 17 da ke neman tikitin takara a zaben 2023. Sai dai ba a bayyana sunayensu ba.
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayo Fayose ya yi magana a gaban kwamitin tantance yan takarar jam'iyyar PDP inda ya yi alkawarin zai nada ministan 'raya kundu' idan
Jam'iyyar PDP
Samu kari