Jam'iyyar PDP
Sanata mai.wakiltar Anambra ra arewa ta tabbatar da sauya shekarta daga APC zuwa jam'iyyar PDP bayan ta halarci Sakatariyar PDP wajen tantance ta a hukumance.
Dr. Iyorchia Ayu, shugaban jam’iyyar PDP na kasa ya bayyanawa tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar cewa duk da abokai ne su, ba zai yi masa aiki a ma
Shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na kasa, Dr. Iyorchia Ayu, ya fadawa masu neman mallakar tikitin jam'iyyar cewa kowa tashi ta fisshe shi.
Matakan tsaro su kara karfi domin gudun abin da ka iya zuwa ya dawo yayin da yan takarar gwana suka fara isa wurin da za'a tantance su a Sakatariyar PDP, Ribas.
Wata kungiya mai suna Peter Obi Support Network ta na taya Peter Obi yaki. Magoya miliyan shida da POSN ke da su a Najeriya, za su ba Obi gudumuwar N1000.
Tsofaffin ministocin PDP na kokarin ganin cewa yan takarar da suka cancanta ne suka fito domin tunkarar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a zaben 2023.
Mr Femi Falana, SAN, a jiya Laraba ya ce tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ba zai iya yin takarar shugaban kasa ba a zaben 2023 ba, Vanguard ta rahoto. Lau
Wani faifan sauti ya bayyana lokacin da wani dan majalisar tarayya na yiwa wani barazanar mutuwa. Wannan na zuwa ne gabanin taron zaben fidda gwanin jam'iyyar.
Bukola Saraki ya kai ziyara zuwa jihar Kuros Riba domin zaben 2023. Saraki ya ce ya hada-kan Sanatoci da ya ke majalisar dattawa, hakan ta sa ya gagari APC.
Jam'iyyar PDP
Samu kari