Rikicin PDP
Babbar Jam’iyyar hamayyar ta nemi Shugaban na Najeriya yayi bayanin kudin da ake zargi ‘Yan siyasa sun tara masa ta hannun Mai dakin sa. Jam’iyyar hamayyar tace wadanda ke tare da Gwamnatin nan su na aikata assha.
Ana cigaba da rade-radin Gwamnonin Kudu sun juyawa Atiku baya a PDP. Darektan yada labarai na Jam’iyyar ya musanya wannan jita-jita inda yace wasu ‘Yan adawa ne ke kulle-kullen da bai da kanshin gaskiya ko kadan.
Majiyar Legit.com ta ruwaito hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, ta shirya zaben ne sakamakon mutuwar yar majalisa Funke Adedoyin, wanda take kan wannan kujera. Haka ne sanya jam’iyyun siyasa da dama suka shiga gogoriyon ganin dan
Majiyar LEGIT.com ta ruwaito a kwanakin baya ne dai aka samu rahotanni dake nuna PDP ta tsayar da Takai a matsayin dan takararta na gwamnan jahar Kano a zaben 2019, duk da cewa jam’iyyar ta gudanar da zaben fidda gwani kuma suruki
Bugu da kari, jam’iyyar ta zargi gwamnan da barazanar sallamar ma’aikatan gwamnatin jahar, musamman masu goyon bayan jam’iyyar ta APC, daga karshe kuma tace bata da yan daba domin ita jam’iyya ce mai kaunar zaman lafiya.
Uzurin da Sanata Bukola Saraki ya bayar na hana Sanata Akpabio mayar da martani shine kan cewa kujerar da Sanata Akpabio ke zaune a kai bata da na’urar yin magana, don haka ko yayi magana babu wanda zai ji shi da kyau.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito shugaban hukumar zabe mai zaman kanta na jahar Filato, Fabian Ntung ne ya bayyana haka a yayin da yake karanto sakamakon zaben gaba daya, inda yace APC ta lashe kafatanin kananan hukumomin jahar goma sh
Haka zalika majiyar NAIJ.com ta ruwaito Takai ya samu goyon bayan shuwagabannin jam’iyyar PDP na kananan hukumomin talatin da takwas daga cikin arba’in da hudu da ake dasu a jahar Kano a wani kwarya kwaryan taro da aka yi a Abuja.
Mun samu cewa wakilan jam'iyyar PDP daga sassa daban-daban na fadin kasar nan na ci gaba da tururuwa zuwa birnin Fatakwal na jihar Ribas, inda za a gudanar da gangamin jam'iyyar domin fidda gwanin takarar kujerar shugaban kasa.
Rikicin PDP
Samu kari