Rikicin PDP
Tsohon shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Prince Uche Secondus, ya lashi takobin garzayawa kotun koli saboda rashin amincewarsa da hukuncin kotu
Ana ci gaba da taron gangamin jam'iyyar PDP a Abuja. An ga hotunan 'yan siyasa na neman tsayawa takarar kujerun siyasa daban-daban na sassan kasar nan baki days
Uche Secondus, dakataccen shugaban jam'iyyar People's Democratic Party, PDP, na ƙasa bai yi nasara ba a yunkurinsa na hana yin gangamin taron jam'iyyar na ƙasa,
Deliget sun fara dira birnin tarayya Abuja domin musharaka a taron gangamin jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP da aka shirya yi ranar Asabar, 30 ga wata.
Kotun daukaka kara dake zaune a birnin Fatakwal, jihar Rivers ta yi watsi da tsohon shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP, Uche Secondus, ya shigar.
Jam'iyyar PDP na shirin taron gangami a karshen mako, lamari na kara zama wani iri yayin da ake ci gaba da fuskantar kalubale daga bangarori da yawa na jam'iyya
Jam'iyyar PDP ta nuna yaƙinin ta cewa duk wasu abubuwa dake faruwa marasa daɗi a cikin gida ba abin damuwa bane, kuma zata shawo kan su cikin kankanin lokaci.
Wata kotu a Fatakwal ta sanya ranar sauraran karar da Uche Secondus ya shigar kan jam'iyyar PDP, inda ya bukaci kotun ta dakatar da taron gangamin da za a yi.
Uche Secondus, tsohon shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), na kasa ya bukaci jam'iyyar ta dakatar da shirye-shiryen da ta ke yi don gudanar da gan
Rikicin PDP
Samu kari