Rikicin PDP
Tsohon bulaliyar majalisa, Sanata Roland Owie, ya bukaci shugabannin jam’iyyar PDP su tsaya tsayin-daka wurin tsayar da dan arewa a matsayin dan takarar ta kama
Babbar jam'iyyar hamayya PDP ta maida martani kan jita-jitar da mutane ke yaɗawa cewa, gwamnan Akwa Ibom, Udom Emmanuel, zai sauya sheƙa zuwa APC mai mulki.
Jam'iyyar PDP na ci gaba da duba yiyuwar nada shugaban jam'iyya a Arewa, sai dai, ana zargin Atiku da Bola Tinubu na kitsa yadda za su yi a dawowa da Uche Secon
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a ranar Alhamis, 7 ga watan Oktoba, ta fara taron gaggawa na kwamitin zartarwar jam'iyyar na kasa (NEC) karo na 94.
Shugaban matasan jam'iyyar APC reshen jihar Kaduna,Aliyu Bello, yace ya zama wajibi PDP ta bar kofar neman takarar shugaban ƙasa a buɗe ga kowa a zaɓen 2023.
Gwamnonin da aka zaɓa karkashin inuwar jam'iyyar PDP, sun kaɗa kuri'ar amincewa yankin arewa ya fitar da shugaban jam'iyyar hamayya PDP na gaba a taron su.
Sanata Steven Odey na jam'iyyar PDP, tare da ɗaruruwan magoya bayansa, sun fice daga babbar jam'iyyar hamayya PDP, sun koma APC mai mulki a jihar Cross Rivers.
Jam'iyyar PDP a jihar Kebbi ta kori wasu manyan jiga-jigai na jam'iyyar bisa laifin rashin da'a ga jam'iyyar. A halin yanzu dai ba ji ta bakin wanda ya fitar da
Fitattun jiga-jigan jam'iyyar PDP daga arewacin Najeriya sun dage kan cewa sune za fito da dan takarar shugaban kasa na babbar jam'iyyar adawar kasar na gaba.
Rikicin PDP
Samu kari