Jihar Oyo
Jiya ne mu ka ji Coronavirus ta sake bulla cikin gidan Gwamnatin Jihar Oyo Seyi Makinde ya tabbatar an samu mutanen da ke dauke da COVID-19 a Gwamnatin Oyo.
Rundunar 'yan sanda ta na tuhumar Olaniyi, mazaunin yankin Eleti - Odo a kan titin Iwo a garin Ibadan, bisa tuhumarsa da aikata laifi guda daya; laifin saduwa
Tuni dai gwamnan jihar Oyo Seyi Makinde, ya fitar da tsare-tsaren sake bude makarantu da nufin baiwa dalibai damar komawa aji domin su ci gaba da daukan darasi.
A yau Litinin, 22 ga watan Yuni, daukacin ma'aikatan gwamnati a jihar Oyo, sun koma aiki biyo bayan umarnin da gwamnatin jihar ta bayar na sassauta dokar kulle.
A cikin wani sako da ya wallafa a shafinsa na 'Facebook' a daren ranar Alhamis, Tunji ya bukaci jama'a su taya maigidansa da addu'a. "Ku yi watsi da zancen mutu
Mun kawo maku takaitaccen tarihin Abiola Ajimobi, tsohon Gwamnan da cutar COVID-19 ta kashe. Marigayin ya yi jinya na kwanaki 18, inda a karshe ya rasu yau.
Sai dai fa gwamnatin ta fayyace cewa ɗaliban da suke ajin karshe a kowane matakin karatu a firamare da sakandire su ne kadai za su koma makarantu a halin yanzu.
Abiola Ajimobi bai samu sauki ba har yanzu daga cutar Coronavirus. An sallami Mai dakin tsohon Gwamnan Oyo, shi yanzu COVID-19 ba ta sake shi ba bayan kwanaki.
Kwamitin yaki da cutar COVID-19 da gwamnatin jahar Oyo ta kafa ta sanar da samun wasu mutane su 30 dake aiki a wani kamfani a jahar sun kamu da cutar Covs19.
Jihar Oyo
Samu kari