Jihar Oyo
Gwamnan Oyo ya tsige Kwamishinan da ya yi kwana da kwanaki ya na fama da Coronavirus. Seyi Makinde ya sallami Kwamishinan ayyuka Raphael Afonja daga Gwamnatinsa
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya sha alwashin cewa gwamnatin za ta kwato kudaden jihar da aka sace a lokacin mulki tsohon gwamna, Marigayi Abiola Ajimobi.
Agboola Ajayi, mataimakin gwamnan jihar Ondo, ya yi biyu babu domin ya sha kaye a zaben fidda dan taakarar gwamnan jihar na jam’iyyar PDP bayan ya bar APC.
Mai laifin, matashi dan shekara 19, yana daga cikin ma su laifi 19 da kwamishinan 'yan sandan jihar Oyo, Nwachukwu Enwonwu, ya yi bajakolinsu a hedikwatar 'yan
Rundunar yan sanda a jihar Oyo ta yi ram da gugun matsafa da su ka yi fice wajen kisan bayin Allah a yankin yankin Akinyele da ke Ibadan domin yin asiri da su.
Mataimakin gwamnan jihar Oyo, Rauf Olaniyan, ya ce iyalan marigayi tsohon Gwamna Ajimobi sun san da zuwansa wurin addua'ar da ke Ibadan a ranar Fidaunsa a jiya.
Mataimakin gwamnan jihar Oyo, Rauf Olaniyan ya halarci addu'an kwana takwas na mutuwar tsohon gwamnan jihar, Abiola Ajimobi amma aka hana shi shiga cikin gidan.
Fatima Ganduje ta ce har abada Marigayi Ajimobi ya sha gaban Gwamna Makinde. Fatima Ganduje ta jawo abin magana da kalamai a kan Abiola Ajimobi da Makinde.
Gwamnatin Oyo ta ce an sabawa ka’idoji a jana’izar Ajimobi. Seyi Makinde ya ce ba a sanar da gwamnatinsa game da mutuwar Ajimobi ba, kuma bai hana janaiza ba.
Jihar Oyo
Samu kari