Jihar Oyo
Yayar tsohon ministan makamashi a Najeriya, Busayo Adegoke John-Paul, da 'ya'yanta tagwaye sun samu 'yanci bayan an sace su a Ibadan cikin daren nan.
Yan ta'addan da suka yi garkuwa da dalibai da malamai na makarantu uku a jihar Oyo sun nemi abubuwa hudu daga gwamnati kafin saki wadanda suka sace.
Gwamnan Oyo, Seyi Makinde, ya tabbatar wa tsohon Ministan Makamashi, Adebayo Adelabu, cewa gwamnati na kokarin ceto ƙanwarsa da 'ya'yanta biyu da aka sace.
Majalisar Dinkin Duniya ta nuna damuwa kan sace dalibai a makarantu da dama a jihohin Oyo da Borno, ta nemi a gaggauta ceto su cikin koshin lafiya.
A labarin nan, za a ji cewa majalisar dattawa ta fara ƙoƙarin cika burin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu wajen samar da ƴan sandan jihohi saboda rashin tsaro.
Fitaccen dan fafutukar kafa kasar yarbawa, Sunday Igboho ya yi ikirarin cewa ya san 'yan siyasar da ke da hannu a tabarbarewar tsaro a Najeriya, ya gargade su.
'Yan bindiga sun harbe shugaban jam'iyyar Accord a Osun, Asimiyu Ajibola, a Osogbo da dare. An kai shi asibiti, kuma likitoci sun tabbatar yana samun sauƙi.
Gwamnatin jihar Oyo ta ja hankalin masu amfani da kafafen sada zumunta kan sace dalibai, ta bukaci su rika tantance sahihan bayanai kafin su rika yada shi.
Kungiyar hadin kan yarbawa ta AYDM ta bayyana cewa gwamnonin Kudu Maso Yamma ne suka jawo tabarbarewar tsaron da ya jwo sace daliban makaranta a Oyo.
Jihar Oyo
Samu kari