Jihar Oyo
Tsohon gwamnan Ekiti, Ayo Fayose ya yi zargin cewa gwamnatin Seyi Makinde ce a jihar Oyo ta shirya sace dalibai da malamai don batawa Tinubu suna.
Bayan rufe makarantu a jjihar Oyo, kungiyar malamai a Najeriya ta NUT ta bukaci malamai su fito gangami a fadin kasar domin nuna fushinsu kan sace daliban.
Kungiyar Tak-it-Back ta shirya zanga-zangar adawa da sace dalibai da malamai a jihar Oyo. Kungiyar ta yi kira ga gwamnati ta gaggauta ceto daliban da aka sace.
Dan takarar shugaban ƙasa, Seyi Makinde ya ce manufar neman takararsa ba ta samo asali daga son rai ba, sai dai daga buƙatar sake gina amincewar jama'a.
Jam'iyyar APM ta tabbatar da gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde a matsayin 'dan takarar shugaban a zabe mai zuwa, ta mika masa tutar jam'iyya a hukumance
Wasu tsofaffin Ministocin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu sun rasa tikitin takara a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya bayan sun yi murabus daga gwamnati.
Gwamnatin jihar Oyo ta fara rabon kayan abinci masu rangwame ga ma’aikata kafin Babbar Sallah, inda ta kashe sama da Naira miliyan 120 kan shinkafa, mai da raguna.
Jam'iyyar APC ta gudanar da zaben fitar da gwani domin zabar dan takarar gwamna a jihar Oyo. Sanata Sharafadeen Alli ya laasa tsohon Minista, Bayo Adelabu.
Da safiya yau Juma'a, wasu yan bindiga suka kutsa makarantar sakandire a jihar Oyo, inda suka sace shugabar makarantar da dalibai da yawa da ba a tantance ba.
Jihar Oyo
Samu kari