Jihar Oyo
Rundunar 'yan sandan jihar Osun ta kama wani malamin addinin Musulunci mai suna Alfa Majid Olore, bayan an gano wani gida da yake satar mutane yana boye a Ibadan babban birnin jihar Oyo. Jaridar Independent ta bada rahoton an...
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Makinde ya bayyana haka ne yayin da yake gabatar da jawabi bayan rantsar dashi a matsayin gwamnan jahar Oyo, gwamnan yayi alkawarin kara kaimi wajen karbar haraji da kuma rage kudin da ake kashewa wajen
Za ku ji cewa bincike ya nuna barnar da ake yi a Ma’aikatar sadarwar Najeriya a yau. Misali akwai wani kamfani da ake kira Livial Soft Tech wanda aka jibgawa miliyoyin kudi domin shigo da kaya amma har yau shiru.
Shekara guda kenan bayan da Fatima Ganduje, diyar gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, da ta auri Idris Ajimbi, 'da ga gwamnan jihar Oyo, Abiola Ajimobi. An yi shagali na kece raini yayin bikin su a birnin Kano da Oyo.
Gwamna na wasa da hankulanmu, a baya yayi alkawarin biyanmu hakkokinmu a watan Satumbar data gabata, amma a lokacin da muka tunkareshi da maganar, sai yace mu yi hakuri sai a watan Janairu, muka kara tuna masa, sai ya dinga bamu w
Sai dai tsohon gwamnan jahar Oyo Alao-Akala ya bayyana cewa wannan matakin da gwamnatin ta dauka akan gidansa a matsayin bita da kullin siyasa ne gwamnatin jahar ke yi masa, Akala ya bayyana haka ne ta bakin Kaakakinsa, Jeremiah A
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito gwamnatin jihar ta sanar da haka ne ta shafinta na Twitter, inda tace ta dauki wannan mataki ne sakamakon karar harbe harbe da aka jiyo daga cikin kasuwar, don haka aka rufe kasuwar don gudun asarar ray
Karshen tika tika tik inji Hausawa, hakazalika karshen alewa kasa kamar yadda ake fada, kwatankwacin haka ne ya faru da wata budurwa da Allah ya tona ma asiri, kamar yadda Majiyar NAIJ.com ta ruwaito dubun wata
Jihar Oyo
Samu kari