Jihar Oyo
An ceto dalibai da malaman da 'yan ta'adda suka sace a jihar Oyo. Wasu jami'an tsaro sun rasa rayukansu yayin aikin ceto daliban da aka gudanar a cikin daji.
Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo ya bukaci Majalisar Ɗinkin Duniya da hukumomin duniya su binciki sace ɗalibai da malamai a Oriire domin tabbatar da gaskiya.
Fadar shugaban kasa ta mayar da martani mai zafi ga Gwamna Seyi Makinde kan batun ceto dalibai da malamai a Oyo. Ta ce yana kokarin sanya siyasa a ciki.
Shugabar makarantar jihar Oyo da aka sace dalibai da malamai, Racheal Alamu ta yi bayani game da abubuwan da suka faru da su a hannun 'yan bindiga da suka sace su.
Jam'iyyar adawa ta APM ta bayyana cewa 'dan takararta na shugaban kasa, Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo, ne zai samu nasara a babban zaben 2027.
Wasu 'yan bindiga sun yi garkuwa da shugaban wata makarantar firamare a jihar Oyo tare da neman Naira miliyan 30 a matsayin kudin fansa kafin sakinsa.
An samu karin bayani kan matakan da sojoji da sauran hukumomi suka dauka wajen ganin sun ceto daliban jihar Oyo wajen cafke iyalan 'yan bindigan.
A labarin nan, za a ji cewa Barista Bulama Bukarti ya lissafo jerin daliban da aka sace a jihar Borno, har da wadanda aka sace rana daya da na Oyo.
A labarin nan, za a ji cewa Atiku Abubakar da ke takarar shugaban kasa a jam'iyyar ADC ya caccaki Bola Ahmed Tinubu bayan ceto dalibai a jihar Oyo.
Jihar Oyo
Samu kari