Nyesom Wike
Gwamna Nyesom Wike na Jihar Ribas ya yi alkawarin yaki da ta’addanci idan har ya samu nasarar lashe zaben shugaban kasa a 2023, Daily Trust ta ruwaito. A ranar
Nyesom Wike, gwamnan jihar Ribas, ya ce idan da Abdullahi Ganduje, takwaransa na jihar Kano ya fito takarar shugabancin kasa a 2023, da sai ya janye takarar.
A ranar Litinin, 18 ga watan Afrilu, Gwamna Abdullahi Ganduje ya fada ma Nyesom Wike cewa ba zai kai labari ba a kokarinsa na son zama shugaban kasa a 2023.
Gwamnan jihar Ribas kuma ɗan takarar kujerar shugaban ƙasa, Nyesom Wike, ya bayyana cewa APC ce matsalar Najeriya wajibi yan Najeriya su kawar da ita a zaɓe.
Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa sukar da gwamna Wike ya yiwa Buhari kan afuwar da ya yiwa Joshua Dariye da Nyame bata da wata fa’ida, ihu ne bayan hari.
Gwamnan Jihar Ribas, Nyesom Wike ya caccaki Gwamnatin Tarayya akan yafe wa tsohon Gwamnan Jihar Filato da na Jihar Taraba, Joshua Dariye da Jolly Nyame, wadanda
Atiku Abubakar, tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya bai halarci taron sirrn da Gwamnan Jihar Ribas, Nyesom Wike ya shirya ba tare da wasu ‘yan takarar shu
Nyesom Wike, gwamnan Jihar Ribas ya ce yana da iko da karfin da ake bukata a zaben shugaban kasar da zai ceto Najeriya a 2023, The Cable ta ruwaito. Ya bayyana
Ana sa ran kwamitin shiyya mai mambobi 37 na jam’iyyar PDP zai bayyana hukuncinsa kan tsarin shiyyar da jam’iyyar za ta bi a babban zaben shugaban kasa na 2023.
Nyesom Wike
Samu kari