Nyesom Wike
Gwamna Wike ya saki kudi har naira miliyan 450 don rage radadin rikicin zaben 2019 da ya auku a yankin Ijaw da ke Abonema, karamar hukumar Akuku-Toru ta jihar.
Wike ya zargi dan sandan da zagon kasa ga dokokin hana zirga-zirga da ya kafa a kananan hukumomin Fatakwal da Obio-Akpor don hana yaduwar annobar a jihar Ribas.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike a ranar Alhamis, 7 ga Mayu, ya ce za a yi gwanjon motocin da aka kama masu shi suna tuka su a lokacin dokar hana fita a jihar.
Gwamnan Ribas Wike ya cezai shigar da Gwamnatin Tarayya a gaban Alkali. Hakan na nufin za a sake gwabzawa tsakanin Wike da Gwamnati bayan ya kai Gwamnati kotu.
Gwamnan jahar Ribas, Nyesom Wike, ya yi umurnin kama wasu matukan jirgin sama su biyu kan zargin take dokar da gwamnatin jahar ta bayar don hana yaduwar corona.
Gwamnan jahar Rivers, Nyesom Wike ya zargi gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari da siyasantar da tallafin naira biliyan 10 da ya ba jahar Legas na corona.
Sanata Hope Uzodinma ya na ganin akwai hannun PDP a tirka-tirkar Oshiomhole amma Gwamna Nyesom Wike ya yi masa raddi a gidan gwamnatin Ribas da ke Fatakwal.
Gwamna Nyesom Wike ya fito ya na cewa shugaban APC Oshiomhole ba mutum ba ne Mai daraja inda ya ce Adams Oshiomhole ne ya ke da ‘Dan-gashi a Jam’iyyar APC.
A jiya ne Nyesom Wike ya taya Gwamnan Sokoto murnar samu nasara a kotun koli murna. Babban Gwamnan Kudu ya yi farin-ciki da nasarar Tambuwal a kotu, ya kuma yabawa kotun koli.
Nyesom Wike
Samu kari