Nyesom Wike

Abubuwa 6 da ya kamata ka sani game da Gwamna Wike
Abubuwa 6 da ya kamata ka sani game da Gwamna Wike
Labarai
daga  Muhammad Malumfashi

Za ku ji wanene Nyesom Ezenwo Wike wanda ya zama gwamnan Jihar Ribas na 6 a tarihi ya dare kan mulki ne yana da shekaru 47 da haihuwa a Duniya. Ya kuma yi karatu ne a Jami’ar Rivers State University of Science and Technology.

Karyar rage shekaru: Gwamna PDP ya shiga tsaka mai wuya
Breaking
Karyar rage shekaru: Gwamna PDP ya shiga tsaka mai wuya
Siyasa
daga  Aminu Ibrahim

Wanda ya shigar da karar ya yi ikirarin cewar ya san gwamna Wike tun shekarar 1991 a lokacin da suka karatu lauya a jami'ar Jihar Rivers na Kimiyya da Fasaha (RSUST) inda ya ce a wannan lokacin gwamnan ya sha bayyana cewar an haif