Nyesom Wike
Daukar Ma’aikata 774, 000 ya jawo rikici tsakanin Gwamnatin PDP da APC a Ribas.Gwamnatin Ribas ta zargi kwamiti da karkatar da ayyukan ga ‘Yan jam’iyyar APC.
Za ku ji Jam’iyyar APC ta maidawa Wike martani bayan ya soki Adams Oshiomhole. Wike yace Oshiomhole bai da godiyar Allah, ya dauki zaben Edo a mutu ko ayi rai.
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas ya ce PDP ba za ta biyewa maganar yankin da ‘Dan takarar Shugaban kasa zai fito ba, ya ce wannan aikin APC mai mulki ne.
Gwamna Nyesome Wike da Gwamnonin PDP sun yi wa Jam’iyyar APC da Buhari kashedi a yakin zaben aben Edo. Gwamna Wike ya ce babu wanda ya isa ya murde zaben Edo.
Za ku ji yadda Gwamna Nyesom Wike ya shiga gidan Dr. Joy Nunieh ya kubutar da ita bayan ‘Yan Sanda sun shigo gidan tsohuwar Shugabar NDDC ta kasa da asuba.
Ana ta faman cacar baki tsakanin PDP da APC a kan zaben Edo. PDP ta ce Ganduje kasurgumin barawo ne, bai da hurumin da zai yi maganar satar kudin gwamnati.
Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano wanda ya kasance shugaban kwamitin yakin neman zaben gwamna na APC a jihar Edo, ya ce shakka babu sune za su yi nasara.
Makonni kadan da suka gabata ne Gwamna Godwin Obaseki dai ya sauya sheka daga APC ya koma PDP kuma jam'iyyar ta tsayar da shi takara ba tare da wata-wata ba.
Gwamnan Ribas ya fadi abin da ya sa Jam’iyyar APC ba za ta taba samun hadin-kai ba. Sannan ya ce idan zai tafi ba zan tsaida Magaji ba, ya ce hakan na jawo fada
Nyesom Wike
Samu kari