Yan wasan Kannywood
Soyayya na kara karfi a tsakanin jaruman Kannywood, Shu’aibu Ahmed Abbas wanda aka fi sani da Lilin Baba da Ummi Rahab. Jarumin ya ce ya kusa yin wuff da ita.
Shahararren jarumin Kannywood, Sadiq Sani Sadiq ya magantu a kan rahotannin cewa wata kotu ta bayar da umurnin kamo mata shi inda yace shi bai ga sammaci ba.
Jarumin Kannywood Ali Nuhu ya yada wasu hotunan tuna ranar haihuwar 'yarsa a shafinsa na Instagram. Masoya da dama sun bayyana murnarsu da ganin haka a shafin.
Hafsat Shehu ta bayyana cewa labarin mutuwar marigayi S. Nuhu wani abu ne mai ciwo da zafi da bata so ayi mata zancensa ma ko kuma a tambayeta game da shi.
Tsohuwar matar fitaccen jarumin Kannywood, Adam A Zango, Amina Uba Hassan, ta dawo cigaba da yin fina-finai a masana'antar, Daily Trust ta rahoto. Amina, wacce
Jarumi a masna'antar Kannywood kuma shahararren mawaki, Nazir M Ahmad, ya bayyaɓa yadda yake ji da wakarsa ta dawo-dawi da aka saka a shirin Labarina Series.
Kano - Mun tattaro muku wasu jerin muhimman abubuwa guda 5 da suka faru a masana'antar shirya fina-finan Hausa wato Kannywood a cikin mako ɗaya da ya shuɗe.
Ni abin nan ya na ba ni mamaki, mutane sai su ce Baba Dan Audu bai da mutunci. Ni ban san me suke so Baba Dan Audu ya yi ba.Sun kasa gane wane ne Baba Dan Audu.
Masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood ita ce ta daya a bangaren nishadi a yankin arewacin kasar, kuma ta samu karbuwa sosai a wajen al'umman yankin.
Yan wasan Kannywood
Samu kari