Labaran NNPC
Da alama man fetur zai kara tsada ko kuma Gwamnatin Muhammadu Buhari ta dawo da tallafin mai. Amma NNPC ta musanya batun dawo da tallafin man fetur a Najeriya.
‘Yan Majalisa sun shake DPR, an aikawa NNPC da CBN sammaci a makon nan. Majalisa ta taso NNPC, CBN da DPR a gaba ne a kan zargin satar danyen mai da ake yi.
Mele Kaka Kyari ya ce Buhari ne shugaban kasar farko da ba ya shiga hurumin NNPC. Shugaban Kamfanin NNPC ya ce sun yi dace, babu abin da ya shafi Buhari da su.
A jiya ne mu ka ji cewa ‘Yan kwadago da Gwamnati za su zauna game da kudin mai da shan wuta. Shugabannin NLC, TUC, PENGASSON da kuma NUPENG su na wajen taron.
Festus Marinho, GMD na farko na NNPC, ya rasu a ranar Talata yana da shekaru 87. Marinho ne ya fara shugabantar NNOC, sannan ya shugabanci NNPC, The Cable tace.
Mun ji cewa anyi alkawarin zaftare farashin fetur kwanan nan. Ministan kwadago ya yi karin bayani a kan ragin N5 a kudin man fetur da za a samu jiya a Abuja.
Shugaban NNPC, Mele Kyari, ya ce an rufe matatun ne saboda fasa bututan mai da barayi suka yi ya sa bututan ba sa iya tura danyen mai da matatun za su tace.
Gwamnatin shugaba Buhari ta na cigaba da gano sababbin rijiyoyin man fetur. Gwamnatin tarayya ta ce duka jihohin da ake wannan aiki za su ba NNPC hadin-kai.
Majalisar wakilan Najeriya ta aika takardar gayyata zuwa ga shugaban kamfanin mai na kasa (NNPC) da kuma gwamnan babban bankin kasa (CBN) domin su yi bayani a
Labaran NNPC
Samu kari