Labaran NNPC
Tsohon manajan daraktan kamfanin man fetur na Najeriya (NNPC), Dr Joseph Thlama Dawha ya rasu a daren ranar Litinin bayan fama da 'yar gajeriyar rashin lafiya.
Kotu ta yankewa Godwin Adeoye mai shekaru 35 hukunci bayan da aka kama shi da laifin kokarin tada bam a majalisar dattawa da kuma kamfanin tace man fetur na Naj
Mai magana da yawun kamfanin, ya ce tuni an sanar da hukumar da ke kula da albarkatun man fetur ta kasa DPR, kamar yadda doka ta tanada a irin wannan yanayi.
Kamfanin man Najeriya wato NNPC ta sanar da samu da kuma kokarin da ake na fitar da man fetur da iskar gas a kananan hukumomin Wase da Kanam na jihar Filato.
A makon jiya ne NNPC ya yi abin da aka yi shekaru 43 ba ayi ba a Gwamnatin Buhari. Gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai ya yabawa aikin Shugaban NNPC, ya yi masa narko
Kamfanin NNPC ta bayyana cewa ta samar da manhajar gano mutanen da suka yi ma'amala da masu cutar korona wacce za a iya amfani da ita a sassan kasar daban-daban
Wasu dillalai su na kuka a Najeriya duk da an rage kudin man fetur a tashohi. Babu tabbacin cewa ragin da aka yi ma dai zai sa gidajen mai su rage kudin lita.
Jiya mu ka ji cewa kudin litar fetur a manyan tashoshin mai ya ragu. Hukumar PMMC ta sanar da ragin N5 domin a bunkasa ciniki. Ko hakan zai sa mai ya rage kudi?
Shugaban hukumar man fetir ta Najeriya, NNPC, Mele Kyari ya bayyana cewa daga yanzu NNPC za ta cire hannunta daga gudanar da matatun man fetir na kasa gaba daya
Labaran NNPC
Samu kari