Labaran NNPC
Kamfanin Man Feturin Najeriya, NNPC, ta kwantarwa da yan Najeriya hankali game da rade-radin tsadar mai yayinda aka fara fuskantar karanci a wasu jihohin Najer
Kano - Kungiyar yan kasuwar man fetur masu zaman kansu a Najeriya IPMAN, ta gargadi gwamnatin tarayya cewa da yiwuwan farashin man fetur ya tashi kwanan nan.
Najeriya kashe ce da ke da albarkatun kasa masu dimbin yawa baya ga hakan Allah ya albarkaci kasar da mutane da ke yin ayyuka da dama a fadin duniya. A wannan r
Bankin duniya ya bayyana cewa arzikin man feturin kasashe irinsu Najeriya, Ecuador da Chile na da kasa da shekaru 50 kafin ya kare gaba daya saboda haka su nemo
Shugaban NNPC ya ce za a cigaba da fama da matsalar smogul din man fetur saboda akwai banbancin farashi tsakanin yadda ake sayar da fetur a Nigeria da sauran ka
Wani kwamiti na majalisar wakilai ya ba da shawarar a bayar da izinin kama gwamnan CBN, Emefiele, shugaban NNPC, Kyari da sauran shugabannin hukumomin gwamnati.
Shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa EFCC, Abdulrasheed Bawa, Yace hukumarsa ta kwato tsabar kuɗi dala miliyan $153 daga hannun tsohuwar ministan mai.
Gwamnatin tarayya t bayyana dalilin da yasa zata cire tallafin mai, tace tallafin baya zuwa g waɗanda akayi dominsu, kum wasu yan kasuwa ne ke cinye kuɗin.
Binciken wanirtatono ya bayyana adadin kudaden da gwamnatin Najeriya ke tafka asararsu a sanadin fasa bututun mai da ake yi wasu sassan kasar a duk shekara.
Labaran NNPC
Samu kari