Jami'o'in Najeriya
A kalla shaguna 42 ne suka kone a Student Centre, ta Jami'ar Abubakar Tafawa Balewa, Bauchi, sakamakon gobara da ta yi sanadin asarar dukiyoyin miliyoyin naira.
Mahukunta a Jami'ar Jami'ar Kimiyya da Fasaha, Ozoro, Jihar Delta daga aiki sun sallami malamai biyu daga aiki kan zargin damfara na karatu. The Punch ta rahoto
Jami'ar Modibbo Adama ta Jihar Adamawa, MAU, ta rage wa wasu farfesoshi uku mukami saboda samunsu da laifuka masu alaka da karatu. Mataimakin shugaban jami'ar,
Manyan makarantun jami’o’i na Najeriya masu zaman kansu da na gwamnati, sun tsayar da adadin makin JAMB da suke bukata don shiga cikinsu na shekara ta 2022.
Kungiyar daliban Najeriya ta kasa ta bayyana shirinta na tara kudade ga kungiyar malaman jami’o’i (ASUU), domin mayar da malaman ajujuwa, inda ta bayyana cewa
Malaman jami'a karkashin NAAT sun dauki mataki kan daina biyan albashi da gwamnatin Najeriya ta yi kansu saboda shiga yajin aikin da suka yi kwanakin bayan nan.
Kungiyar manyan ma'aikatan jami'o'in Najeriya, SSANU, ta zargi Gwamnatin Tarayya ta yaudara da rashin damuwa da samar da ingantaccen ilimi ga yan Najeriya, raho
Kwanaki kaɗan bayan iyalai sun biya kuɗin fansa, Farfesa a Jami'ar DELSU da yan bindiga suka yi garkuwa da shi ya riga mu gidan gaskiya a kan hanyar Asibiti.
Wata jami'ar kasar Scotland, ta tabbatar da cewa lallai ta yi amfani da hoton Shugaba Muhammadu Buhari ne wajen nunawa dalibai misalin shugaban kasan da ya gaza
Jami'o'in Najeriya
Samu kari