Jami'o'in Najeriya
Jami’o’i Na Cigaba da Botsarewa ASUU. Jami’o’in Jihohi na komawa aiki bayan barazanar Gwamnoni na tsaida albashinsu kamar yadda Gwamnatin Tarayya tayi alwashi.
Malamin jami'ar jihar Kwara da ake kira KWASU, Malete, Idris Oladimeji Yahyah, ya rasa rayuwarsa a haɗarin mota awanni bayan kammala tsaron jarabawa ran Alhamis
Yajin aikin kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ya shiga kwanaki 191 ya zuwa ranar Alhamis, 25 ga watan Agusta, sai dai, wasu jami’o’in jiha sun fice daga wannan.
Farfesa Ibrahim Maqari, limami a babban masallacin kasa da ke Abuja ya tona asirin malaman jami'a da irin kurarin da suke na binciken karya kawai suke yi..
Mu na fahimtar babu ranar bude makarantu domin malaman jami’a ba za su koma aiki ba duk da barazanar hana su albashinsu, tun watan Fubrairu aka daina karatu.
An kama wani daliba da ya kammala karatun digiri a bangaren karatun injiniya kan satar injin mota kirar Toyota Hilux mallakar Jami'ar Calabar. Wanda aka zargin
Wata yar ajin JSS1 a makarantar sakandare, Jessica Okonye, ta samu gurbin karatu a jami'an Sojojin ruwan Najeriya watau Admiralty University of Nigeria, Ibusa,
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce zai sauya akalar rikon jami’o’in gwamnatin tarayya, inda zai ba gwamnatin jihohi ragamarsu.
Za a ji wani malami fito shafinsa yana cewa: "Na rantse da Allah! Idan gwamnati ba ta biyamu albashinmu na wata shida ba, na bar aikin jami'a kenan har abada!"
Jami'o'in Najeriya
Samu kari