Majalisar dattawan Najeriya
Tsohon gwamnan jihar Edo, Sanata Adams Oshiomhole ya musanta rahotanni da ke nuna cewa ya yi zargin an yi sa hannun sanatoci na bogi a rahoton dakatar da Natasha.
Sanata Adams Oshiomhole ya sake dwo da batun dakatar da Sanata Natasha da Majalisar dattawa ta yi, ya ce akwai wadanda aka yi sa hannunsu na bogi.
Sanata Dino Melaye ya y kira ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sauka daga mukaminsa idan ba zai iya magance matsalar tsaro da ta addabi kasar ba.
Dan majalisar Amurka, Riley Moore wanda ya saka Najeriya a gaba game da zargin kisan kiristoci ya bayyana cewa dokar ƴan sandan jihohi zai taimaki kasar nan.
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya roƙi shugabannin APC su yi adalci wajen fitar da jerin 'yan takarar ƙarshe domin kwantar da hankalin 'yan majalisa.
Majalisar dattawa ta bayyana cewa sulhu da yan ta'adda ba shi da amfani kuma yana takmaka wa miyagu su kara karfi, ta umarci jihohi su dakatar da yin sulhu.
Majalisar Dattawa a Najeriya ta umarci hukumomin tsaro da na leken asiri su gano tare da cafke 'yan bindiga da 'yan ta'adda masu nuna kudade a TikTok.
Majalisar dattawan Najeriya ta amince cewa kwamitin kula da asusun gwamnati ya wuce gona da iri a bincike yadda aka yi da N210trn a NNPCL karkashin Mele Kyari.
Tsohon shugaban kamfanin NNPCL, Malam Mele Kyari ya musamta kin amsa gayyatar kwamitin majlisar dattawa kan binciken da suke yi kan badakalar kudi.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari