Majalisar dattawan Najeriya
Babbar Kotun Tarayya ta ayyana shirin N110 biliyan na sayen motocin SUV da alawus na Majalisar Tarayya a matsayin haramun, inda ta ce ya saba dokoki.
A labarin nan, za a ji cewa majalsiar dattawa ta wanke shugabanta, Godswill Akpabio daga zargin cewa ya yi alkawarin APC za ta duba wadanda suka fadi zabe.
Jam'iyyar APC mai mulki ta yi magana kan wani jerin sunaye da ke ikirarin cewa na 'yan takararta ne na kujerun sanatoxi a zaben 2027. Ta ce a yi watsi da shi.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya mika sunan Dr. Zainab Marwa ga majalisar dattawa domin tantancewa ta mamba a majalisar gudanarwa ta hukumar NDDC.
Sheikh Isa Ali Pantami ya gana da Sanata Anthony Yaro da ke wakiltar Gombe ta Kudu. Ya bayyyana cewa sun tattauna kan cigaban jihar Gombe da wasu abubuwa.
Gwamnatin tarayya ta sanar da cewa an kammala shirin ranar dimokuradiyya a ranar 12 ga Yuni. Shugaban kasa Bola Tinubu zai yi wa kasa bayani a majalisa.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya bayyana cewa suna shirye su ceto wasu sanatocin da aka kwarfe a zaben fitar da gwami na APC.
A labarin nan, za a ji yadda wasu tsofaffin gwamnoni suaka samu nasarar samun takara na kujerun sanata a karkashin inuwar APC mai mulkin Najeriya.
Yar gwagwamaya kuma sananniyar mai goyon bayan Peter Obi, Aisha Yesufu ta sanar da janye wa daga neman takarar sanata mai wakiltar Abuja a jam'iyyar NDC.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari