Dangote, Ahmad Lawan da wasu manyan Najeriya sun hallarci daurin auren diyar Gwamna Sule (Hotuna)

Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Ahmad Lawan da Attajirun dan kasuwa, Alhaji Aliko Dangote suna daga cikin manyan bakin da suka hallarci dauren auren Fatima Abdullahi Sule diyar gwamnan Nasarawa, Injiniya Abdullahi Sule.

An daura auren Fatima da angon ta, Abdulakeem Sunmonu ne a fadar mai martaba Sarkin Gudu da ke karamar hukumar Akwanga na Jihar Nasarawa.

Sauran manyan bakin da suka hallarci daurin auren sun hada da Gwamna Simon Lalong na jihar Plateau, Sanata Kashim Shettima, Sanata Sadiq Umar, Sanata Tanko Al-Makura da Sanata Godiya Akwashiki.

Ga dai hotunan yadda bikin ya kasance a kasa:

Dangote, Ahmad Lawan da wasu manyan Najeriya sun hallarci daurin auren diyar Gwamna Sule (Hotuna)
Dangote, Ahmad Lawan da wasu manyan Najeriya sun hallarci daurin auren diyar Gwamna Sule (Hotuna)
Asali: Twitter

DUBA WANNAN: An rufe gidan dan majalisar tarayya da aka gano kayan talakawa dankare a ciki

Dangote, Ahmad Lawan da wasu manyan Najeriya sun hallarci daurin auren diyar Gwamna Sule (Hotuna)
Dangote, Ahmad Lawan da wasu manyan Najeriya sun hallarci daurin auren diyar Gwamna Sule (Hotuna)
Asali: Twitter

Dangote, Ahmad Lawan da wasu manyan Najeriya sun hallarci daurin auren diyar Gwamna Sule (Hotuna)
Dangote, Ahmad Lawan da wasu manyan Najeriya sun hallarci daurin auren diyar Gwamna Sule (Hotuna)
Asali: Twitter

Dangote, Ahmad Lawan da wasu manyan Najeriya sun hallarci daurin auren diyar Gwamna Sule (Hotuna)
Dangote, Ahmad Lawan da wasu manyan Najeriya sun hallarci daurin auren diyar Gwamna Sule (Hotuna)
Asali: Twitter

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel