Majalisar dattawan Najeriya
Majalisar dattawan Najeriya ta yi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fasa rundunar Yansandan Najeriya a matakin yi mata garambawul don inganta aikinta.
‘Yan Majalisar Najeriya za su binciki NDDC, sun aikawa Minista sammaci. Ana zargin Ma’aikatar da daukar ruba-ruba aiki game da facaka da barna a Neja-Delta.
Dino Melaye ya bayyana cewa Najeriya ta siyar da danyen man fetur tsawon shekaru 64 amma ta gaza ciyar da al’ummanta na makonni biyu a lokacin da aka rufe kasar
Sanata Dino Melaye ya shigar da karar kakaakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila gaban kotu kan kudurin dokar hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa NCDC.
A makon nan Hope Uzodinma ya ce yanzu ya na boye N2b kowane wata a jihar Imo bayan kwanaki 100 rak da ya yi a ofis. Gwamnan Jihar Imo ya hau mulki ne a 2020.
Shugaban majalisar dattijan Najeriya, Ahmad Lawan ya bayyana sanata daga jihar OSun, Ajibola Basiru a matsayin sabon shugaban kwamitin yada labarai na majalisar
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nemi majalisar dattawan Najeriya ta amince masa ya ciyo bashin naira biliyan 850 domin gudanar da wasu manyan ayyuka dake ciki
Yan majalisa na dattawa da na wakilai sun koma zauren majalisar a Abuja, a ranar Talata, 28 ga watan Afrilu, bayan sun tafi hutu duk a cikin matakan hana corona
Sanatan Kogi Dino Melaye kalubalanci ‘Yan siyasan Najeriya a wani bidiyo. Dino Melaye ya ce duk abin da ya mallaka a Duniya guminsa ne ba kwangilar gwamnati ba.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari