Majalisar dattawan Najeriya
Shugabannin majalisa, Ahmad Lawan da Femi Gbajabiamila su na ganin gwamnatin tarayya ta gaza sosai wajen dabbaka tsare-tsaren NSIP da aka kirkiro domin inganta
Majalisa ta ce tsare-tsaren da Gwamnatin Buhari ta kawo ba ya kai ga Talakan asali. Ahmad Lawan da Femi Gbajabiamilla sun yi kaca-kaca da tasirin irinsu CCT.
Majalisar dattawan Najeriya ta tsawaita hutunta domin bin umurnin hana zirga-zirga da gwamnatin tarayya ta yi a kokarinta na yaki da hana yaduwar Covid-19.
Majalisa ta bukaci a daina biyan kudin wuta a Najeriya saboda COVID-19. Rt. Hon. Femi Gbajabiamila ya ce ya kamata wutar lantarki ta daina kiftawa a lokacin nan
A Najeriya Gwamnatin Tarayya ta roki Majalisa damar amincewa da bude asusun agajin COVID-19. Ministar kudi ta na neman tatso N500bn na yaki da cutar a kasar.
Wasu bayanai masu karfi da suka billo a ranar Alhamis, sun nuna cewa gwamnatin tarayya ta zabtare kasafin kudin majalisar dokokin tarayya na 2020 da biliyan 2.
Gwamnatin shugaba Buhari za ta zaftare fiye da Biliyan 25 daga cikin kudin ‘Yan Majalisar. Watakila a hakura da gyaran Majalisan da zai ci Naira Biliyan 37.
‘Yan Majalisa su na tantamar bada albashin Watan Maris a matsayin gudumuwar Coronavirus. Bayan jama’a sun bukaci ‘Yan Majalisa su yi irin kokarin Ministoci.
Rahotanni sun kawo cewa an shiga halin fargabar cewar annobar coronavirus na iya shafar harkokin zaman shari’ar kotun zaben sanata na yankin Kogi ta yamma.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari