Majalisar dattawan Najeriya
Okorocha ya yi wannan furuci ne loƙacin da ya ke yiwa kwamatin riƙo na jam'iyya jawabi a Owerri, babban birnin jihar Imo, inda ya bayyana cewa shugaban kasa, Mu
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan, a jiya ya ce majalisar tarayya bata da dalilin da zai sa ta yaki shugaban kasa Muhammadu Buhari saboda wasu ba.
Tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha wanda Sanata ne mai ci a halin yanzu, ya ce da shi da sauran ƴan siyasa masu son cigaban al'umma suna ƙirƙirar wata sa
Gwamna Hope Uzodinma ya ce COVID-19 ta na hallaka Bayin Allah a Jihar Imo. Uzodinma ya ce ya roki Buhari, kuma ya yi alkawarin zai taimaka masa a kan lamarin.
Wani shaidan da EFCC ta kira a kotu ya tona badakalar da aka yi a baya inda Kamfanoni da ‘Yan Majalisa su ka rika raba ribar da aka samu kwangilolin mazabu.
Okorocha ya bayyana cewa dashi da wasu manyan siyasa sun shirin kafa sabuwar jam'iyya da zata zarce APC da PDP nagarta. Ya kuma koka kan halin 'yan siyasa.
Jam’iyyar PDP ta shiga farautar babban Jigon APC, Sanata Rochas Okorocha, PDP ta ce tsohon gwamnan zai maimaita kuskuren baya idan ya kafa sabuwar jam’iyya.
Wasu gwamnoni masu ci da kuma tsofaffi daga manyan jam'iyyu biyu na APC da PDP na shirye shiryen tunkarar babban zaɓen shekarar 2020, kamar yadda gamsassun maj
Kungiyar SERAP tana so a hana Shugaban kasa Buhari saida kadarorin Najeriya. Kungiyar za ta sa kafar wando daya da Gwamnati a kan bashi da saida kadarori.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari