Majalisar dattawan Najeriya
A cikin 2010 Ma’aikatar tsaro ta bada kwangilar N960m, kuma ta fitar da kudin babu amincewar FEC. Majalisa ta bankado badakalar nan bayan shekaru kusan biyar.
Tsohon Sanata mai wakiltan Kogi ta yamma, ya gargadi Shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan yunkurin kama limamin Katolika na Sokoto, Mathew Kukah saboda sukarsa.
Wata kungiya a jam'iyyar All Prohressives Congress (APC) mai mulki, ta yi zargin cewa majalisar dokokin tarayya na wani yunkuri don tsige Shugaban kasa Buhari.
Wasu miyagu da ake zargin yan bindiga ne sun tare tawagar Manjo Sanusi Muhammad Asha, Sarkin Kauran Namoda a Jihar Zamfara inda suka kashe mutum takwas ciki har
Dino Melaye, tsohon Sanatan Kogi ya nemi yafiyar Jonathan, ya fadi wahalar da ya sha a mulkin APC, ya ce an kama shi fiye da sau 18, kuma ya shiga kotu sau 12.
Majalisar dattawan Najeriya ta aika sammaci ga shugabannin tsaro da ministan tsaron kasar a kan su bayyana gabanta bayan sace daliban makarantar GSSS Kankara.
Idan aka yi sake za a kai Gwamnati kotu a kan nadin Effiong Okon Akwa, a hukumar NDDC. Timi Frank da ‘Yan adawa a Majalisa duk sun soki nadin Shugaban riko.
A yayinda ake rade radin fitowarsa takarar shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya hadu da tsohon sanata mai wakiltan Koi ta yamma, Dino Melaye a wajen wani taro.
Wasu Sanatoci sun bankado badakalar kwangiloli a Ma’aikatar man fetur, amma Ma’aikatar tarayyar ta ce an bi duk ka’idojin aiki wajen bada wadannan kwangiloli.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari