Majalisar dattawan Najeriya
Majalisar dattawa ta yi shiru na minti daya a ran Laraba don jimamin kisan gillar da yan bindiga suka yi wa jama'a fiye da 120 a kasuwar Goronyo, jihar Sokoto.
Majalisar dattawan Najeriya a ranar Laraba ta amince da Shugaba Muhammadu Buhari ta sake karban wasu basussukan $16,230,077,718, da €1,020,000,000 daga waje.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya na bukatar majalisar tarayya ta amince da kashe N5.2b don gyaran hanyoyin wutar lantarki na fadar shugaban kasa a kasafi 2022.
Kebbi - Mai martaba Sarkin Argungun, Alhaji Samaila Muhammadu Mera, a ranar Juma'a a jihar Kebbi, ya nada Shugaban Majalisar dattawa Ahmad Lawan a matsayin Ganu
A ranar Juma'a sanatoci sun yi arangama kan rarrabe ayyukan tituna a kasafin kudin shekarar 2022.Ministan ayyuka da gidaje, Babatunde Fashola ya je kare kasafi.
Kwamitin Mambobin majalisar dattawa kan basussukan gida da waje sun yi watsi da bukatar Shugaba Muhammadu Buhari na karbar bashin $700 million (N290billion).
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta sako tsohon shugaban majalisar dattawa, Pius Anyim, bayan an titsiye shi.
Majalisar dattawar Najeriya ta yi Alla-wadai da shirin da ma'aikatar kiwon lafiyan Najeriya ke yi na karban bashin $200 million (N82,070,388,916.76) a kasafin.
Biyu daga cikin manyan jiga-jigan siyasa kuma mabiya gwamnan jihar Kao, Abdullahi Umar Ganduje, sun yi musayar yawu gaban uwargidan gwamna, Farfesa Hafsat Gandu
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari