Majalisar dattawan Najeriya
Sanata Dino Melaye a cikin ranakun karshen makon da ya gabata ya bayyana a jirgin tsohon gwamnan jihar Abia kuma Sanata mai ci a yanzu, Sanata Orji Uzor Kalu.
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, ya bayyana cewa Shugaba Muhammadu Buhari zai iya cigaba da karban basussuka saboda Najeriya na bukatar kudi yanzu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Alhamis, 7 ga watan Satumba, 2022 ya gabatar da kasafin kudin 2022 gaban mambobin majalisar dokokin tarayya a FCT Abuja.
Sanata Rochas Okorocha daga jihar Imo ya shawarci ‘yan Najeriya akan auren wadanda ba kabilar su daya ba. Kamar yadda The Sun ta ruwaito, Okorocha wanda yanzu k
Ahmad Lawan, shugaban majalisar dattawa, ya bayyana cewa majalisar dokokin kasar za ta zartar da kasafin kudin shekarar 2022 kafin karshen wannan shekarar.
Komai ya kankama domin gabatar da kasafin kudin 2022 a gaban yan majalisar wakilai da na dattawa a hade. Ana sa ran zai isa majalisar misalin karfe 11 na safe.
Shugaba Muhammadu Buhari zai gabatar da daftarin kasafin kudin shekarar 2022 ga hadin gwiwar majalisar dokokin kasar a ranar Alhamis, 7 ga watan Oktoba, 2021.
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari zai gabatar da kasafin kudin shekarar 2022 ga majalisar dokokin Najeriya a ranar Alhamis mai zuwa, 7 ga watan nan.
Maalisar dattijai ta tabbatar da nade-naden da Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi a matsayin sakatare da mambobin Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC).
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari