Hukumar NDLEA
Shugaban Hukumar hana Sha da fataucin Miyagun Kwayoyi (NDLEA), Brig-Gen. Mohamed Buba Marwa (Mai ritaya) tare da Daraktoci da wasu jami’ai a hedkwatar hukumar.
Hukumar NDLEA ta samu nasarar kame wani tsoho mai shekaru sama da 70 da ke aikin jigikar kai wa 'yan Boko Haram da 'yan bindiga miyagun kwayoyi a jihar Neja.
Shugaban hukumar yaki da ta'ammali da miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) reshen jihar Kano,Malam Isah Limita Muhammad yace hukunar ta bankado wata tafkekiyar gona.
Shugaban hukumar NDLEA ta kasa, Buba Marwa ya bayyana cewa yankin Kudu maso Yammacin Najeriya ya na cikin wadanda suka fi ta’ammali miyagun kwayoyi a kasar.
Buba Marwa, shugaban NDLEA ya yi kira ga yiwa 'yan takarar neman kujerun gwamnati da daibai a manyan makarantu da a yi musu gwajin shan miyagun kwayoyi kowa.
Hukumar yaki da safarar miyagun kwayoyi ta kasa ta cafke gagarumin mai safarar miyagun kwayoyi da sunki uku na hodar ibilin a filin sauka da tashin jirage sama.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) ta kama wani mutumi dauke da kawunan mutane biyu a cikin kwali a Akure, babbar birnin jihar Ondo.
"Waɗannan mutane da ake zargi mun kama su ne a layin Nelson Mandela a Calabar da kuma Ekpenyong Ekpo na ƙaramar hukumar Akpabuyo ta Cross River da ke ɗauke da
Shugaban hukumar yaki da fatauci da ta'amulli da miyagun kwayoyi, NDLEA, Brig. Janar Mohammed Buba Marwa (mai murabus) a ranar Alhamis, ya yi gargadi kan karuwa
Hukumar NDLEA
Samu kari