Hukumar yan sandan NAjeriya
Korarren dan sandan da ya kware a satar babura ya shiga hannun jami'an tsaro a jihar Bauchi. Rundunar 'yan sandan jihar Bauchi ta damke wani korarren dan sanda.
Uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari ta yi kira ga sifeta janar din 'yan sandan Najeriya, Mohammed Adamu, da ya gaggauta sako mata hadimanta.
Rundunar 'yan sandan jihar Legas ta ce ta kama sifetan dan sandan da ya halaka abokin aikinsa har lahira. Hukumar ta sanar da hakan a wata takarda da ta fitar.
Baya ga kwamishinonin jahohi guda uku, sufetan ya bada umarnin sauya ma wasu kwamishinoni guda takwas wuraren aiki, kamar yadda shelkwatar Yansanda ta sanar.
Lamarin ya faru ne a ranar Litinin, 18 ga watan Mayu a gidansu dake Gwarimpa yayin da Yansandan sanye da kayan gida dauke da bindigogi suka far ma gidan nasu.
Allah Ya tona asirin wasu miyagun mutane masu cinikin sassan jikin dan Adam bayan wani rikici ya barke a tsakaninsu, wanda hakan tasa a kan tsince su a rana.
Rundunar 'yan sandan jihar Ebonyi ta damke wasu mutum 10 da ake zargi da sa hannunsu wajen lakada wa Fasto Okochi Chuwu Obeni mugun duka bayan zarginsa da aka y
Dike ya kashe Victory ne haka nan a dakinsa dake unguwar Eliozo cikin karamar hukumar Obio/Akpor na jahar Ribas, sa’annan ya yanke wasu muhimman sassan jikinta.
Wata kotun tafi da gidanka da ke yankin Gudu ta yanke wa wani mutum mai suna Sunday Okafor hukuncin wata daya a gida yari ba tare da tara ba. An kama Okafor da
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari