Hukumar yan sandan NAjeriya
A kokarin da take na taimakawa al'ummar Najeriya, kamfanin motoci na Innoson dake Najeriya ya bayar da kyautar motoci guda uku ga hukumar 'yan sandan Najeriya..
A kalla mutum uku ne suka shiga hannun rundunar 'yan sandan jihar Kogi sakamakon zarginsu da ake da kashe matar babban limamin yankin Stereo, Yemisi Baderu.
Rundunar 'yan sandan jihar Ribas ta bayyana sufeton ta da take zargin sojoji sun kashe da duka a jihar. Jami'in hulda da jama'a na hukumar 'yan sandan jihar...
Jami'an 'yan sanda a Ogun sun kama wani matashi mai suna Adeniyi Muhammed bayan zarginsa da satar wasu dan kamfai na mata da aka yi amfani dasu har guda 14.
Wani fitaccen lauya mai suna Liborous Oshoma, ya jajanta halin da 'yan sandan Najeriya ke ciki a yayin da ya wallafa munanan hotunan halin da barikinsu ke ciki.
Wasu 'yan bindiga a ranar Laraba sun kai wa motar kudi hari a jihad Ebonyi inda suka kashe 'yan sanda hudu da ke raka motar, jaridar Premium Times ta ruwaito.
Hukumar kula da ayyukan ‘yan sanda a jihar Kano, ta yi wa jami’an rundunar su 252 karin girm, ta bukaci da su nuna kwarewa tare da sauke nauyin dake wuyansu.
Sifeta Janar na 'yan sandan Najeriya, Mohammed Adamu, ya bukaci lauyan dakataccen shugaban EFCC, Ibrahim Magu, ya mika bukatar beli gaban fadar shugaban kasa.
Rahotannin tsaro sun bayyana cewa jami'an rundunar 'yan sandan sun yi bata kashi da 'yan ta'addan kafin suka samu nasarar kwato sojojin. Haka zalika sun kwato b
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari