Hukumar yan sandan NAjeriya
Rundunar yan sandan jihar Imo, ta bayyana cewa marigayi Ahmed Gulak (jigo a jam'iyyar APC) ya fita daga masaukin sa ba tare da ya sanar da hukumar yan sanda ba.
Rundunar yan sandan ƙasar nan reshen jihar Kogi, ta bayyana cewa jami'an ta Sun samu nasarar cafke wasu mutum huɗu ɗauke da bindiga da mashin kirar bajaj a Kogi
Jami'an yan sanda sun samu nasarar fatattakar mayaƙan IPOB a wani sabon hari da suk kaiwa jami'an har cikin ofishin su a Imo, sun hallaka huɗu daga cikin su.
Jami'an tsaro sun samu nasarar hallaka wasu yan bindiga 4 dake ƙoƙarin kai hari caji Ofis, hakanan kuma sun ɗamke wasu 6 daga cikinsu a wata fafatawa da suka yi
Rundunar yan sanda a jihar Katsina, ta bayyana cewa jami'anta sun samu nasarar hallaka yan bindiga huɗu, sun fatattake su daga kai hari a Dangeza jihar Katsina.
Kakakin hukumar yan snda na jihar Delta, ya tabbatar da cewa wasu gungun mutane sun fatmaki jami'an yan sanda, inda suka hallaka mutum ɗaya tre da ƙona motarsu.
'Yan sandan jihar Jigawa sun cafke wasu mutum biya da ake zargi da kaiwa Malam yakubu Ibrahim hari, shugaban jam'iyyar APC na karamar hukumar Dutse, Jigawa.
Wasu yan bindiga sun tuba daga aikata aiyukan Satar Mutane, sun miƙa makaman su ga hukumar 'yan sanda a jihar Adamawa. Kwashinan jihar ya tabbatar da haka.
Sabbin jami'an tsaron yankin kudu maso gabas tare da taimakon rundunar yan sanda sun sami nasarar cafke wasu yan bindiga 37 dake shirin kai hari ofishin INEC.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari