Hukumar yan sandan NAjeriya
Wasu yan bindiga da ba'a san ko su waye ba, sun kai wani sabon hari ofishin yan sanda a jihar Delta, inda suka ƙona ginin ofishin, suka yi awon gaba da makamai.
An kame wasu tsagerun Biafra da laifin kashe wani dan sanda tare da yin awon gaba da makaminsa. An kame mutane shida, an kuma tsare su suna jirian hukunci.
'Yan bindigan da suka dade suna addabar yankuna daban-daban na kasar nan sun ce suna samun makamai ne daga jami'an hukumar tsaro ta farin kaya kuma su kan raba.
MuƙaddaShin sufetan yan sanda na ƙasa, Usman Alƙali Baba, ya umarci kwamishinonin yan sanda na jihohin ƙasar nan da FCT Abuja, su tsaurara tsaro a jihohinsu.
Rundunar 'yan sanda ta tura jami'anta sama da 4000 zuwa jihar Kano don tabbatar da tsaro a yayin bukuwan sallah. Rundunar ta shawarci al'ummar jihar kan tsaro.
Wasu yan Bindiga sun kai sabon hari ofishin yan sanda a jihar Akwa Ibom da safiyar yau Laraba, Inda suka hallaka ɗan sanda ɗaya tare da lalata wani ofishi.
Don tabbatar tsaro mai inganci a yayin bukukuwan Sallah, an jibge 'yan sanda sama da 3000 a jihar Imo. An bayyana cewa, ana zargin barazanar hare-hare a jihar.
Wani jami'in dan sanda ya rasa ransa wurin fada da farar hula saboda cin abinci a lokacin azumin watan Ramadan, The Punch ta ruwaito. Wani mazaunin yankin, Abdu
Jami'an yan sanda sun halaka a kalla yan ta'addan Boko Haram takwas da suka yi yunkurin kai wa mazauna garin Maidguri, babban birnin jihar Borno hari a yammacin
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari