Hukumar yan sandan NAjeriya
Rundunar 'yan sanda a jihar Legas ta ce ba ta ci zama ba, ta dukufa ta tura jami'ai domin tabbatar ceto wani jami'in soja da 'yan bindiga suka sace jiya Litinin
Wani kasurgumin shugaban 'yan bindiga da ya shiga hannun jami'an tsaro, ya bayyana abubuwan da ke faruwa, domin kuwa ya ambaci sunayen wadanda suke barna tare.
A yayin da ake ci gaba da jiran shari'ar Abba Kyari, gwamnatin Amurka ta bayyana cewa, ta samar da hujjoji akalla sama da 6700 da za su tabbatar da laifin Kyari
Kakakin rundunar ‘yan sandan Najeriya ya ce sun cafke mutane guda uku da ake zargi da hannu a sace dalibai sama da 100 na makarantar Baptist Baptist, Kaduna.
Wani mutum mai shkaru 52 ya dirkawa 'yan dan uwansa mai kananan shekaru ciki tare da zubarwa har sau biyu. 'Yan sanda sun cafke shi, sun kuma gudanar da bincike
'Yan bindiga suntare motar 'yan sanda, sun kashe jami'ai uku tare da kone motarsu kurmus. Rahoto ya bayyana cewa, a halin yanzu wasu jami'an sun jikkata sun jin
Mazauna a jihar Sokoto sun hallaka wasu 'yan bindiga bayan sun sace mutane biyu sun hallaka su. Bayan kamo 'yan ta'addan, an mika su ga 'yan sanda, amma an kash
Sufetan yan sandan ƙasar nan, Usman Alkali Baba, ya kai ziyarar aiki jihar Kwara, inda ya gargaɗi jami'ansa kan aiki tukuru, domin zai iya saka su aljanna.
Ministan harkokin 'yan sanda ya bayyana cewa, gwamnatin Buhari za ta ci gaba da yafewa 'yan bindiga matukar suka mika wuya, sannan ta tura su cikin al'umma.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari