Hukumar yan sandan NAjeriya
Kwamishinan 'yan sanda ya ba da umarnin gaggawa cewa, dole ne jami'ai su nemo wadanda suka kashe dan sanata Bala Ibn Na-Allah. Ya bukaci jama'a su ba da hadin k
Bincike ya bayyana cewa, akwai yiwuwar a kori Abba Kyari bayan gudanar da bincike mai zurfi kan lamarin da ya faru tsakaninsa da dan damafar shahararre Hushpupp
An kashe shugaban kungiyar Indigenous People of Biafra da Eastern Security Network (ESN) a karamar hukumar Oru East na jihar Imo a ranar Asabar, 28 ga Agusta.
Wani matashi ya hallaka budurwarsa, ya kuma binne ta a wani dan karamin rami mara zurfi domin guje wa abin da ka iya biyo baya na hukuma da sauran batutuwa.
Rundunar 'yan sanda ta yi nasarar cafke wata budurwa da ke aiki tare da IPOB wajen dagula lamarin tsaro ta hanyar kone-konen yankin kudu maso gabashin Najeriya.
Imo - Jami'an hukumar yan sanda reshen jihar Imo tare da taimakon jami'an sa kai na yankin Nsu, sun yi musayar wuta da tawagar wani sanannen ɗan fashi a Imo.
Hayakin janaerto ya hallaka wasu mutane 7 dake rayuwa a gida daya jihar Osun. An ruwaito cewa, an ceto wata yarinya 'yan shekaru 14 daga cikin gidan mamatan.
Jami'an 'yan sanda a jihar Adamawa a ranar Talata, 17 ga watan Agusta sun tabbatar da cafke wasu mutane 14 da ake zargin shahararran masu garkuwa da mutane ne.
Kwamitin da aka kafa domin gudanar da bincike kan Abba Kyari ya kammala aikinsa, ya kuma tura rahotonsa zuwa ga sufeto janar na 'yan sandan Najeriya a makonnan.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari