Jihar Niger
Shelkwatar rundunar Sojin Najeriya ta sanar da halaka wasu gungun yan bindiga dadi da dakarun rundunar Sojan sama suka yi a kauyen Maguga cikin karamar hukumar
Gwamnan jihar Niger, Abubakar Sani Bello, ya dakatar da dokar kulle a jihar don a yi sallar Juma'a. A makon da ya gabata, gwamnan ya saka dokar kulle ta makonni
Akalla mutane 6 ne suka gamu da ajalinsu a hannun gungun miyagun yan bindiga a wasu kananan hukumomin jahar Neja guda biyu, da misalin karfe 10 zuwa 12 na ranar
Gwamnatin jahar Neja a ranar Laraba, ta sallami mutane 27 da aka zarga da cutar COVID-19, wadanda aka killace, bayan gwaji ya nuna basa dauke da mummunar cutar.
Gwamnatin jihar Neja ta hana wata tirela makare da jama'a ta shiga jihar. Babbar motar ta taso ne daga jihar Legas. Shugaban kwamitin ko ta kwana a kan annobar
Wani ‘Dan Majalisan APC ya ba mutanensa kyautar tireloli 11 na shinkafa a Jihar Neja. Hon. Mohammed Umar Bago mai wakiltar Mazabar Chachaga ne da wannan aiki.
A cikin wata sanarwa da kakakin rundunar 'yan sandan Najeriya na kasa, Frank Mba, ya fitar a ranar Talata, ya ce Fatima ta na safara tare da boyewa 'yan ta'adda
Gwamnan jahar Neja, Abubakar Sani Bello, ya sanar da rufe gaba daya harkoki a jahar daga ranar Litinin, 13 ga watan Afrilu, bayan an samu bullar coronavirus.
Gwamnatin jihar Neja ta killace mutane 27 bayan an zargesu da mu'amala da wani mutum mai dauke da cutar coronavirus. Mutumin ya iso ne daga karamar hukumar Mash
Jihar Niger
Samu kari