Jihar Niger
Hukumar kula da hana safarar miyagun kwayoyi ta damke wasu mutum 12 da take zargi da fataucin miyagun kwayoyin a jihar Niger a lokacin kullen annobar korona.
A cikin bidiyon mai tsawon minti shida dakika biyar an gano mayakan kungiyar taadancin suna magana da harshen Hausa, Turanci da Kanuri, HumAngle ta ruwaito.
Majalisar dokokin jihar Niger ta aika sammacin kiran gaggawa ga Gwamna Abubakar Sani Bello kan rikon sakainar kashi da ta zargi gwamnatinsa da yi wa tsaro.
Wasu yan bindiga sun halaka jami'an yan sandan Najeriya guda biyu a jihar Neja bayan sun yi musayar wuta a tsakaninsu a karamar hukumar Shiroro da ke jihar.
Gwamnatin jihar Neja karkashin Gwamna Abubakar Sani Bello, ta yi umurnin komawa harkokin kasuwanci bayan ta sassauta dokar kulle da aka saka a fadin jihar.
Hukumar yan sandan jihar Neja ta yi kiran gaggawa ga shugaban jam'iyyar APC na jihar , Mohammed Jibril Imam, a kan zarginsa da ake da yin sama da fadi a kudade.
A cikin jawabin da kakakinsa, Garba Shehu, ya fitar ranar Talata, shugaba Buhari ya mika sakon ta'aziyyarsa ga ilahirin mutanen jihar Neja bisa rashin da ya kir
'Yan bindiga tara ne suka rasa rayukansu sakamakon musayar wuta da aka yi tsakanin 'yan sanda da 'yan sa kai a karamar hukumar Rafi ta jihar Neja a Najeriya.
Yan bindigan sun kashe jama’a, sun sace na sacewa sa’annan sun lalata dimbin dukiyoyi na miliyoyin nairori, tare da sabbaba dubunnan mutane yin gudun hijira.
Jihar Niger
Samu kari