Jihar Niger
Kotun zaben majalisar dokokin tarayya da ke zama a jihar Neja ta tsige Kasim Danjuma, dan takarar APC a zaben cike gurbi na mazabar Magama/Rijau da aka gudanar.
Alamu ma su karfi sun nuna cewa Abuja da sauran jihohin arewa za su fada cikin wahalar man fetur sakamakon dakatar da aiki da direbobin motocin dakon man su ka
Kwamishinan ƴan sandan jihar, Misis Janet Agbede ce ta bayyana hakan yayin jawabin da ta yi wa manema labarai a ranar Juma'a a Umuahia, Vanguard ta ruwaito.
Shugaban ma'aikatan jihar, wacce ta sanar da hakan a ranar Alhamis 11 ga watan Satumba ta ce cikin wadanda aka gano har da masinja mai karɓar albashin alkali.
Wata motar tanka dauke da man fetur ta yi kicibis da wata tirela a jihar Neja inda a nan take tirelar ta fadi tare da kamawa da wuta, an yi asarar dukiyoyi.
Babban Jami’i ya sa ‘Danuwansa cikin jerin Ma’aikata, amma ya bar shi a Kauye ya na acaba. Wannan mutumi ya cusa sunan ‘danuwansa na tsawon shekaru har 14.
Da ya kai ziyarar gani da ido zuwa garin Kagara ranar Alhamis, Hassan ya sanar da cewa rundunar 'yan sanda ta kashe shidda daga cikin 'yan bindigar da suka kai
Rahoto da muke samu ya nuna cewa yan bindiga sun kai mamaya wani gari da ke karamar hukumar Shiroro na jihar Neja inda suka yi garkuwa da mutane har ashirin.
An yi muhimmiyar ganawa a tsakanin rundunar 'yan sanda da ma su rike da sarautar gargajiya a masarautar Kontagora domin tattauna yadda za a samu nasarar tabbata
Jihar Niger
Samu kari