Jihar Niger
Biyo bayan samun rahotannin fasaha kan tattaruwar wasu yan bindiga a yankin garin Genu, rundunar sojin sama ta ƙaddamar da hari ta sama a dajin da suka taru.
Rundunar sojin saman Najeriya, ta yi amfani da jirginta na Alpha inda ta ragargaji wuraren garin Genu dake jihar Neja, lamrin da ya kawo mutuwar wasu miyagu.
Wasu yan bindiga sun kutsa kai har cikin gidan Hakimin Zungeru, Alhaji Mustapha Madaki, inda suka yi awon gaba da shi, tare da matan sa biyu, a jihar Neja.
Iyayen Ɗaliban da aka sace a jihar Neja sun shiga cikin wani sabon tashin hankali yayin da aka tsinci gawar ɗaya daga cikin ƴaƴansu da yan bindiga suka sace.
'Yan bindigar da suka yi garkuwa da dalibai yan makarantar Neja sun kara yawan kudin fansar da suke so a biya daga naira miliyan 110 zuwa naira miliyan 200.
Shugaban makarantar Islamiyya ta yara da ke Tegina inda aka sace dalibai da dama, Salihu Tanko Abubakar Alhassan, ya ce 'yan bindigan sun fara dukan yaran.
Mataimakin gwamnan jihar Neja, Muhammed Ketso, ya bayyana cewa gwamnati ta fara tattaunawa da yan bindigam da suka sace ɗaliban makarantar islamiyya a Tegina.
Shugaban makarantar islamiyyar da aka sace ɗalibanta a jihar Neja, Abubakar Alhassan,ya bayyana cewa ɗaya daga cikin iyayen daliban ta mutu saboda bugun zuciya.
'Yan bindigan da suka sace daliban Islamiyya a jihar Neja sun magantu, sun bayyana bukatar miliyoyin kudade a matsayin kudin fansa, sun kuma ba da wa'adin biya.
Jihar Niger
Samu kari