Jihar Niger
Yayin da lamarin tsaro ke kara tabarbarewa a yankuna daban-daban na jihar Neja, gwamnatin jihar ta bayyana matakan da za ta dauka kan wannan danbarwar da ke far
Bayan tirka-tirka da rikice-rikice a Masarautar Kontagora ta jihar Neja abaya, an sanar da Muhammad Barau Kontagora a matsayin sabon Sarkin Sudan na Kontagora.
'Yan Boko Haram sun mamaye garuruwa da dama a jihar Niger, inda suka raba wa mutane kudi suna daukansu a matsayin mayaka domin su taya su yaki da gwamnati,
'Yan ta'addan Boko Haram sun addabi jama'a mazauna karamar hukumar Shiroro ta jihar Naje da su dinga aurar da 'ya'yansu mata a shekaru 12 kuma sun gargadesu.
Gwamnatin jihar Neja ta sanar da cewa 'yan bindiga sun halaka sojojin Najeriya biyu yayinda wasu 12 ke kwance a asibitin Ibrahim Badamasi Babangida, Minna.
'Yan bindiga sun yi garkuwa da Dr Ibrahim Garba Musa, babban sakatare a ma'aikatar sufuri ta jihar Neja, a ranar Juma'a, 1 ga watan Oktoba tare da jikarsa.
Wasu mutane da bindigu da ake zargin 'yan fashin daji ne sun kona mutane 10 da ransu a garin Kachiwe da ka mazabar Sarkin Pawa a karamar hukumar Munya na jihar
Majalisar Dattawa ta bukaci shugaba Buhari da ya amince da fitar da wasu kudade don yin ayyukan gyaran tituna da hanyoyi a jihar Neja biyo bayan wasu zanga-zang
Wasu daga cikin masu neman sarautar Sarkin Sudan na Kwantagora a Jihar Neja sun yi fatali da sakamakon zaben sabon sarkin, suna zargin cewa an fifita wani.
Jihar Niger
Samu kari