Nasir Ahmad El-Rufai
Gwamnatin jihar Kaduna ta soke zaben farko na wanda zai zama sarkin Zazzau, a yanzu haka masu zaben Sarki a masarautar ta Zazzau na kan sabon matakin zabe.
Gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai a ranar Alhamis ya sanar da sakin fursunoni 25, rage wa'adin wasu ciki har da waɗanda aka yanke wa hukuncin kisa da wasu laifukan
An shafe kwanaki fiye da 10 ba a nada wani sabon Sarki a Zazzau ba. Wannan shiru ya jefa al’umma cikin dar-dar da yada jita-jita a Zariya kamar yadda mu ka ji.
Mun ji cewa Malamin nan, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud ya shawarci Hukuma game da yadda ake zaben Shugaba. Gumi ya ce al’ummar Musulmai na bukatar hadin kai.
Kwanaki takwas kenan da yin jana’izar marigayi tsohon sarkin Zazzau, Dr Shehu Idris, wanda ya yi tsawon shekaru 45 a kan kujerar sarauta, amma babu sabon sarki.
Gwamnoni sun kai karar gwamnatin tarayya a babban kotun koli na kasa. Sun ce dokar 0010 ta ci karo da tsarin mulkin kasar nan, don haka sai ayi fatali da ita.
Turakin Zazzau Aminu Shehu Idris ya dawo cikin lissafi masu neman Sarki a Zariya. Amma abu ne mai matukar wahala ‘Da ya gaji Mahaifinsa a Masarautar Zazzau.
Ana zama da tagumi a birnin Zazzau bayan kwanaki takwas da rasuwar tsohon Sarkin Zazzau, Shehu Idris ba tare da an nada wani sabon sarki da zai gaje shi ba.
A jiya da yamma Maniru Jafaru ya yi magana a kan nada shi Sarkin Zariya. San Turakin Zazzau ya ce bBabu gaskiya a jita-jitar an nada Yariman Sarkin Zazzau.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari