Nasir Ahmad El-Rufai
Shugaban cocin Redeemed Christian Church of God, Fasto Enoch Adeboye, ya bayyana gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai a matsayin mutumin kirki mai sanyin hali.
Gwamna Nasiru El-Rufai na jihar Kaduna ya bukaci cocin Redeemed Christian Church of God (RCCG) ta cigaba da gina rasa a dukkan fadin jihar Kaduna, Daily Trust t
Yan kwanaki bayan sakin mambobinsa Shugaban cocin Redeemed Christian Church of God, Fasto Enoch Adeboye ya gana da gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai.
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufai ya yi bayanin abin da yasa gwamnatinsa ke rage ma'aikata a jihar. Ya ce hakan ya zama dole ne domin jihar ba ta da ku
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya ce an zabe shi ne don bunkasa jihar ba don biyan albashi ba. Hakan ya biyo bayan sallamar ma'aikata 4000 na fadi jihar.
Gwamna Nasir el-Rufai ya amince da nadin Alhaji Ya’u Shehu Usman, tsohon Sarkin Fadan Kauru, a matsayin sabon Sarkin Kauru domin ya gaji marigayi tsohon sarki.
Gwamna Nasir El-Rufai na Kaduna ya bayyana cewa zai bar jihar da zaran ya kammala wa’adin mulkinsa, cewa saboda hakan ma gida daya ya mallaka a cikin jihar.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna yace ba zai baiwa wani mai garkuwa da mutane ko sisi ba koda kuwa dansa ne yake hannunsu. Ya sanar da hakan a wata hira.
Dan gwamnan jihar Kaduna, Bashir, ya yi tambaya akan idan wajibi ne dan arewa ya mallaki shaidar samun izinin tuki akan abin hawarsa a kasar da mallakinsa ce.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari